Tuesday, September 9, 2025

Sheikh Abubakar Gumi Tafseer Android App free Download V3.3

Sheikh Abubakar Gumi Tafseer Android App free Download V3.3

Saurari Tafseer Al-Qurani Da Kuma Karatuttukan Sheikh Abubakar Gumi Offline

wannan application nadauke da tafseer na wasu surori da kuma karatuttuka daga bakin Sheikh Abubakar Gumi, babban malami na isalama kuma farkon wanda ya kawo kuma yayi kokarin yadda sunnah a Nigeria.

Malam Sheikh Abubakar Gumi ya shahara ba iya nigeria kadai ba, ana girmama shi a manyan kasashe na addinin musulunci irin su Saudi arabia.Sheikh Abubakar Gumi ya samu lambar yabo a gida da kuma waje a dallilin irin kokari da yayi na yadda addinin Allah.muna aduar Allah ubangiji ya gafartawa malam ya sa aljanna ce makomar sa. Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.


Bayan karatutuka na Dr Abdullah Usman Gadon Kaya mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka


ssheikh Jafar Mahmud Adam tafser, riyadussaliheen,umdatul ahkam, lecture mp3


sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures


sheikh Ali Isah Fantami mp3 sheikh Ali Isah Fantami lectures


sheikh Ahmad sulaiman quran recitation.


sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3,sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation,Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures,Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai,sauransu ,sheikh haruna kabiru gombe,sheikh Abubakar Gumi,sheikh Abdulrazak Yahya Haifan,sheikh Bin Usman kano,sheikh Ahmad BUK,Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.


Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Download and Install this App (78MB)

Install from Google Play 

Category

Lifestyle App 

Developer

AdamsDUT

Last Update

08 September, 2025

Version Requirement

Minimum 5.0+

Application Version

3.3

Application Size

78MB



SHARE THIS

Author:

I am a personal blogger by experience, interesting in creativity, learning new things and sharing Islamic contents for the benefit of Muslim ummah.

0 comments: