A cikin wannan karatun cikin yardan Allah zaku ji ma'anar Istibra'i da Kuma yawan adadin watannin sa tare da Sheikh Munir Koza Wanda yayi cikakken jawabi a cikin shirin Wa'azin Juma'a Wanda Goron Namawe Tv ke gabatarwa.
Menene Istibra'i Kuma nawa ne adadin watannin sa?
DOWNLOAD AND LISTEN IN AUDIO MP3 (3.4MB)
_2.jpeg)
0 comments: