Fir'auna ya kasance babban kafiri a doran kasa Wanda ya azabtar da Al'ummar bani Isra'ila ta hanyar kisa da bautarwa.
Sunan Fir'auna sunane na sarauta, ma'ana duk Wanda shine sarkin misra a wancan lokacin to ana kiranshi da Suna 'fir'auna'.
Don haka shi wannan fir aunan Wanda yayi zamani da Annabi Musa (AS) Sunansa na gaskiya shine "Musab Bin Walid" Kuma Dan kabilar kifdawa ne.
Article Translation in English Language.
0 comments: