Mafarki Wani Abu ne dake faruwa a lokacin da mutum ke cikin bacci Kuma zai iya zama Alkairi ko Akasin haka ga mutum, Wani mafarkin Yana zuwa ma mutum ne akan abun da mutum ke yawan tunaninsa a ransa musamman Kafin ya kwanta barci.
A zahiri ruwan sama alhairi ne, haka ko a mafarki sai dai kuma idan aka yi mafarkin ruwan sama masu nauyi,da ambaliya da tsawa da iska to yana zama wani nuni ko gargadi ga fauwar wani abu zuwa ga wanda yaiyi wannan mafarkin.
1.mafarkin saukar ruwan sama masu sanyi ba iska ba tsawa to bushara ne na samun wata ni'ima da kwanciyar hankali a wannan shekara.
2.Mafarkin ruwan sama masu nauyi da iska suna ta rusa gine gine da binaye to wannan yana nuni zuwa ga wata hasara na dukiya ko rayuwa.
3.Mafarkin kana tafiya ruwa sun tare ka a hanya ka kasa samun hanyar fita yana kwadaitarda kai da ka zanka godewa Allah na wata ni'ima da yammaka.
4.Macen da taiyi mafarkin ganin ruwa kawai a rami na nuni da zuwan jinin al'adabta a wadannan kwanakkin.
5.Mafarkin wanka a cikin ruwan sama na nuni da wanke irin wasu tarin zunubai da samun gafara a wajen Allah .
Mafarkin shan ruwan sama na nuni da samuwar waraka na wani ciwo a jiki ko samun mafita na wani kunci ko wata damuwa da wata jarrabawa a rayuwa.
Mafarkin ana sheka ruwan sama ba iska ba tsawa ka fake kana ta kallo,na nuni da saukar rahamane da alamun samun natsuwa da kwanciyar hankali a wannan shekarar ga wanda yaiyi mafarkin.
Idan kana a cikin wata damuwa Ko wani matsi ko wata bukata da ta gagareka sai kaiyi mafarkin ruwan sama na sauka to kayi hankuri jarraba kane ubangijinka ke yi karshe zaka ji dadi Domin zai daukaka darajarka,ya biya maka bukatunka,ya yaye maka damuwa ya faranta maka rayuwarka.Sai kayi hankuri ka nace da addu'a, sauki na zuwa.
Idan kana rashin lafiya,ko kana jinyar wani marar lafiya sai kaiyi mafarkin an yi ruwan sama har gini ya zube,subhanallah! da yiwuwar wanda yaiyi mafarkin ya rasu,ko wanda kake jinya din ya rasu.
Idan lafiyarka lau kai yi mafarkin ruwan sama sun rusa gini to da yiwuwar waninka ya rasu
Idan kaiyi mafarkin kana wanka tsirara a cikin ruwan sama mutane na ta kallonka to in kayi aiki na alhairi ka daina fadi,kuma ka dinga yi dan Allah.
Allah ne mafi sani.
Article Translation in English Language.
A dream is something that happens when a person is asleep and it can be good or bad for a person. A dream comes to a person because of what a person often thinks in his mind, especially before he goes to sleep.
In fact, rain is a good thing, even in dreams, but if you dream of heavy rains, floods, thunder and wind, then it is a sign or a warning for something to happen to the person who had this dream.
1. The dream of cold rains and no wind or thunder is a good news of getting some happiness and peace this year.
2. Dreaming of heavy rain and wind destroying buildings and buildings, then this indicates a loss of property or life.
3. The dream that you are walking on water and they stop you on the way and you cannot find a way out encourages you to thank God for a blessing in the evening.
4. A woman who dreams of only seeing water in a hole indicates the arrival of her period during these days.
5. The dream of bathing in the rain indicates washing away a lot of sins and getting forgiveness from God.
The dream of drinking rain indicates the healing of a disease in the body or finding a solution to a problem or a problem or a test in life.
The dream where there is rain, no wind, no thunder, and you take shelter while watching, it indicates the descent of mercy and the signs of peace and stability this year for the one who had the dream.
If you are under any stress or any pressure or any need that is difficult for you, then you dream of rain falling, then be patient with the temptation of your Lord, in the end you will be happy because he will raise your dignity, fulfill your needs, relieve your worries and make your life happy.
Then be patient and keep praying, relief will come.
If you are sick, or you are taking care of someone who is sick, then you dream that it rained until a building was flooded, subhanallah! and the possibility that the person who had the dream died, or that the person you are treating will die.
If your health is good and you dream that the rain has destroyed a building, then it is possible that one of you will die If you dream that you are bathing naked in the rain, people are looking at you, then if you do good work, stop falling, and do it for God's sake.
Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.
0 comments: