A cikin wannan karatun babban limamin Masallacin kasa dake Abuja Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari yayi cikakken bayani game da fassaran ayar Alkur'ani dake cikin Suratul Taha ayah ta 5
اَلرَّحْمٰنُ عَلَى الْعَرْشِ اسْتَوٰى
"Rahman Alal Arsh Istawa".
Inda yace mafi yawa a baya an dade ana kuskure wajen Fassara wannan ayar ta "Rahman Alal Arsh Istawa", kuma dalilin kuskuren na fahimtar maanar kalmomin da suka hada ayar wato kalmar Ar Rahman, Ala, Arsh da Istawa.
Inda yace fahimtar maanarsu shine zai sa mu fahimci menene ma'anar Ayar ta "Rahman Alal Arsh Istawa".
Wanda da yawan masu Tafsiri ke cewa Allah madaukakin sarki ya na wani waje.
Domin Sauraron cikakken jawabin fassaran ayar latsa alamar Download dake kasa domin sauko da shi cikin wayarka.
%20(3)_1.jpeg)
0 comments: