Sunday, September 7, 2025

Ma'anar Hadisin "kullu bid'atin dalala wa kullu dalalatin fin-naar" daga bakin Prof Ibrahim Maqari

Ma'anar Hadisin "kullu bid'atin dalala wa kullu dalalatin fin-naar" daga bakin Prof Ibrahim Maqari

A cikin wannan karatun zaku saurari cikakken bayani wanda Sheikh Prof Ibrahim Maqari limamin Masallacin Abuja yayi game Ma'anar Hadisin "kullu bid'atin dalala wa kullu dalalatin fin-naar". Wanda ke magana akan bidi'a.

Ayi sauraro lafiya.

Latsa alamar Download domin sauko da Karatun cikin wayarka ta salula cikin sauki.

DOWNLOAD AUDIO MP3 (38MB)


SHARE THIS

Author:

I am a personal blogger by experience, interesting in creativity, learning new things and sharing Islamic contents for the benefit of Muslim ummah.

0 comments: