A cikin wannan bidiyon dake kasa zamu ji ma'anar ɗaga hannu sau uku da mabiya mazhabar Shi'a ke yi idan sun idar da Sallah, saboda mafi akasarin musulmai ba su San ma'anar hakan ba inda a lokuta da dama mutane ke alakantawa da wani abu na daban.
Don haka ne wannan malamin Shi'a ya warware wannan shubuhan da yin wannan cikakken bayani game da wannan mas'alan.
Ayi sauraro lafiya.
0 comments: