Sheikh Sharif ibrahim Saleh Alhussaini yayi cikakken jawabi game da yin Tawassuli a musulunci inda yace musulmi sun koyi Tawassuli ne daga manzon Allah (S.A.W) ba kirkiransa suka yi ba, kasancewar Annabi MUHAMMAD (S.A.W) masoyin Allah ne Kuma manzonsa ne.
Latsa wannan bidiyon dake kasa domin sauraron cikakken jawabin daga bakin Maulana Sheikh Sharif ibrahim Saleh Alhussaini (RA).
0 comments: