Maulana Sheikh Sharif ibrahim Saleh Alhussaini (RA) ya karanto wannan Addu'a inda yace "Manzon Allah (S.A.W) yace: Duk Wanda ya karanta ta da safiya ko da yamma Allah madaukakin sarki zai kare shi da iyalinsa da dukiyarsa da duk wani Wanda yake da kusanci da shi.".
Latsa wannan bidiyon domin sauraron cikakken jawabin daga bakin Maulana Sheikh Sharif ibrahim Saleh Alhussaini (RA).
0 comments: