Tuesday, May 6, 2025

Abubuwan dake bata sallah

Abubuwan dake bata sallah

Wajibin kowane Musulmi ne ya kiyaye abubuwan da zasu bata masa sallarshi domin samun cikakken lada da ake baiwa masu sallah, abubuwan sune kamar haka:

ABUBUWAN DAKE BATA SALLAH:
1.Rashin yin niyya  
2.Yin dariya a cikin Sallah  
3.Wasa mai yawa a cikin Sallah  
4.Barin wata farilla da gangan  
5.Cin wani abu ko shan abin sha  6.Yin magana da gangan wacce ba ta shafi sallah ba  
7.Bayyana tsiraici dagangan  
8.Yin amai da gangan  
9.Juyawa alqibla baya da gangan  10.Warwarewar alwala  
11.Karin raka’a ko sujjada da gangan.

Article Translation in English Language.

It is the duty of every Muslim to guard against the things that will disturb his prayer in order to get the full reward given to those who pray, the things are as follows:

THINGS THAT SPOILS SALLAH:
1. Lack of intention 
2. Laughing in prayer 
3. Playing a lot in Salah 
4. Leaving an obligation on purpose 5. Eating something or drinking a drink 
6. Speaking deliberately which is not related to prayer 
7. Explain the trade 
8. Vomiting on purpose 
9. Turning the direction backwards on purpose 
10. Invalidation of ablution
11. Extra ruku'u or prostration on purpose.

SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 comments: