YADDA AKEYIN SUJJADAR QABLI DA SUJJADAR BA’ADI
Sujjada Qabli: ana yinta ne kafin sallama. Bayan mutum yayi tahiya, kafin yayi sallama, sai ya sake yin wasu sujjudu guda biyu, sannan ya sake yin wata tahiyar, Sannan yayi sallama, Wannan ita ce Sujjadar Qabaliy, Dalilan da suke sawa ayi ta:
Idan mutum yayi ragi a cikin Sallarsa, Ko kuma ya tauye wasu sunnoni Qarfafa guda biyu ko sama da haka. (a takaice kenan).
Sujjada Ba'adi : ana yinta ne duk yayin da aka Qara wani abu acikin Sallah. Ko kuma yayin da mutum ya mance da wata farillah, ko kuma rukuni daga cikin sallar sa. Bayan ya kawo wannan farillar da ya mance, to sai yayi sujjadar Ba'adi.
Yadda Ake Yinta:
Ana yinta ne bayan anyi tahiya anyi sallama, sai a sake yin wasu sujjudu guda biyu, sannan ayi tahiya ayi sallama.
Article Translation in English Language.
Sujjad Qabli: it is done before sallama. After a person makes a tahiya, before sallama, he does two more prostrations, then he does another tahiya, and then do sallama.
This is the Qabaliy Prostration.
If a person is deficient in his Salat, or if he breaks two or more Sunnahs.
Sujjada Ba'adi: it is done every time something is added to the prayer. Or when a person forgets a farillah in his stages prayer, then after he brought this farilla stage that he had forgotten, then he prostrates for Ba'adi.
How to do it:
It is done after sallama, then do two more prostrations, and sallama.
0 comments: