Alkur'ani Mai girma Shirya ne ga dukkan Wanda yayi aiki da sakon da yake dauke da shi daga Sarkin sarakuna, mahaliccin sammai da kassai da duk abun dake cikinsu, Allah (S.A.W)
Hakika Alƙur'ani Mai Girma Ya zo ne domin tabbatar da manufofi guda uku:- Kadaitawa (Tauheedi) :Tsakanin Bawa da Mahaliccinsa
- Gyaran Zuciya (Tazkiyah) : Tsakanin Bawa da Kansa
- Ingantawa/Kyautatawa (Umran): Tsakanin Bawa da dukka sauran halittar Allah
Saboda haka Ka rubutashi a zuciya, ka mayar dashi ma'auninka cikin komai a rayuwa..
Zaka dace insha Allah - Prof. Ibrahim Maqari
0 comments: