Saturday, October 11, 2025

Darasu daga hudubar bankwanar Annabi Muhammad (S.A.W)

Darasu daga hudubar bankwanar Annabi Muhammad (S.A.W)

A matsayinta na sako zuwa ga dukkan mutan, hudubar ban-kwana ta ANNABI (S.A.W) ta kunshi darussa masu tarin yawa wadanda ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) ya koyar. Daga cikin wadannan darusa akwai.


1- Kiyaye girma da mutuncin mutane.

Manzon Allah (S.A.W) ya kamanta alfarmar Mutane da jininsu da alfarmar garin Makkah, yinin ranar Arafah da watan Dhul-Hijjah.

Wannan yana nuna muhimmacin girma da mutuncin dukkan mutane, da Kuma jinanensu.

A takaice , Annabi (S.A.W) ya koyar da Kiyaye hakkokin dan-Adam a wannan huduba tasa, kafin furucin Majalisar Dinki Duniya, a game da hakkokin dan-Adam da Shekaru dubu daya da dari uku da goma sha shida (1316), da watanni tara da (9) da kwanaki hudu (4).

Ina nufin universal Declaration of human rights (UDHR), wanda anyi furucin ne ranar Juma'a, goma (10) ga watan Disamba, 1948, wanda yayi daidai da goma (10) ga watan Safar, 1368 AH, a Paris babban birnin kasar Faransa.

Misali: da anbi wannan koyarwa da ba'a kashe mutane dubu sittin da uku da dari daya da goma sha daya  (63,111) ba, a Najeriya,  a Shekaru takwas (8) na gwamnatin da aka yi daga 29 ga watan Mayu , 2015 zuwa 29 ga watan Mayu, 2023. 

Manazarta : Jaridar Vanguard 20 May, 2023.


Saboda haka, a matsayinmu na musulmi, ya kamata mu rika nuna kauna da kyautatawa ga kowa a maganganu da ayyukanmu. Wato, mu rika Kiyaye dukkan hakkokin dan-Adam ba tare da lura da wani banbancin jinsi ko kabila ko Addini ba.


2- Haramcin Riba:


3- Nisantar Shaidan da son zuciya:


4- Nisantar cin dukiyar mutane ba tare da yardansu ba:


5- Kulawa da hokkokin mata:


6- Hadin kan musulmi: 


7- Nisantar banbancin launin fata:


8- Abubuwan dake hana bata:


9- Tsarin rage Talauci da Samar da tsaro ta hanyar fitar da zakka:


10- Allah shine mahaliccin kowa da komai:


11- Nisantar Kisan juna a tsakanin musulmi: 



SHARE THIS

Author:

I am a personal blogger by experience, interesting in creativity, learning new things and sharing Islamic contents for the benefit of Muslim ummah.

0 comments: