The compalition of some selected prayers for Muslims daily use.
A takaice wannan mahajar mai suna Muntakhab Min Ad’iyatul-Mukhtara ta kunshi addu’o’in neman kariya daga sharrukan makiya musamman addu’ar nan ta Amirul-Mumina Ali ibn Abu-Talib dake cikin Sahifatul-Alwiyya Jami’a.
da kuma wasu addu’a’o’in neman arzaki da neman biyan bukata.Buga da kari akwai wasu addu'o'i wanda zai kara ba mu damar samun kusanci ga Allah.
Download and Install this App (10MB)
Install from Google Play
Category | Education App |
Developer | ushibawiyyu initiative |
Last Update | 19 September, 2025 |
Version Requirement | Minimum 5.0+ |
Application Version | 3.2.2 |
Application Size | 10MB |
0 comments: