Thursday, September 18, 2025

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 Android App free Download V4.1.5

Kowace Cuta Da Maganinta Na 2 Android App free Download V4.1.5

Ci gaban littafinmu na daya wanda ke bayanin magunguna a Mahangar Musulunci.

Wannan Manhajar mai suna Kowace Cuta Da Maganinta mun yi bayani dalla-dalla dangane da cututtuka daban-daban da kuma Maganinsu a ta hanyar karanta ayoyin Al-Qur'ani Mai Girma da amfani da bishiyiyoyi da tsirrai masu amfani.

A cikin wannan Manhajar za ka samu bayanai masu fa'idantarwa dangane da magungunan gargajiya da kuma yadda ake amfani da wasu daga cikin ayoyin Al-Qur'ani wajen lalata Sihiri da korar aljani daga gida ko jikin dan Adam a cikin sauƙi a samu lafiya.

Wannan application munyi ta ne domin amfanin miliyoyin al'umma a faɗi duniya domin za ta ba da ƙarin haske akan magungunan gargajiya da kuma na Musulunci.

Disclaimer: Ba mu lamunce ayi amfani da magungunan da muka yi bayani ba ta hanyar da bata dace ba, kuma ba zamu ɗauki alhaki ba. Ana iya tuntubar ƙwararrun kafin amfani da kowane irin maganin gargajiya da na Musulunci.


Download and Install this App (9.4MB)

Install from Google Play 

Category

Health and Fitness App 

Developer

ushibawiyyu initiative

Last Update

19 September, 2025

Version Requirement

Minimum 5.0+

Application Version

4.1.5

Application Size

9.4MB


SHARE THIS

Author:

I am a personal blogger by experience, interesting in creativity, learning new things and sharing Islamic contents for the benefit of Muslim ummah.

0 comments: