Friday, September 19, 2025

Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti Android App free Download V3.1.1

Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti Android App free Download V3.1.1

Application din Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti (a.s).

Wannan application ne da ke koyar da yadda ake sallah bisa koyarwar ahlubaiti (a.s) cikin harshen Hausa.

A cikinsa mun yi bayanin hukunce-hukuncen da suka shafi shekarun balaga da kuma takalidi sannan da bayanin a kan tsarki da najasa.

Harwayau akwai cikkaken bayani akan yadda ake sallah tun daga kiran sallah da ikama har zuwa sallamewa. Sannna da bayanin sallar aya da kuma muhimmancin sallar jam’i.

Muna fatar wannan application ya amfanar da miliyoyin al’ummar Musulmi masu jin harshen Hausa kuma ta zama sadakatul jariya garemu,iyayenmu da wanda suka bada gumuwa har zuwa kammalawar wannan aikin.


Download and Install this App (12MB)

Install from Google Play 

Category

Lifestyle App 

Developer

Annahda

Last Update

19 September, 2025

Version Requirement

Minimum 5.0+

Application Version

2.0.3

Application Size

12MB


SHARE THIS

Author:

I am a personal blogger by experience, interesting in creativity, learning new things and sharing Islamic contents for the benefit of Muslim ummah.

0 comments: