Wannan App din mun kirkire shi ne domin amfanin Al'umma
Babban aikinmu shi ne isar da ingantaccen saƙon Annabi (S.A.W.A) da Ahlulbayt (A.S) da Yaren Hausa, wanda zai zo a salo na rubututtuka gajeru da dogaye, bidiyoyi gajeru da dogaye, ɗaura zantukan hikima gajeru da dogaye, da ma sauran abubuwa na tarbiyyah da zamantakewa bisa mahangar Annabi (S.A.W.A) da Ahlulbayt (A.S).
Download and Install this App (15MB)
Category | Books and References App |
Developer | ushibawiyyu initiative |
Last Update | 19 September, 2025 |
Version Requirement | Minimum 5.0+ |
Application Version | 1.0.1 |
Application Size | 15MB |
0 comments: