Friday, September 19, 2025

Alkausar Herbal Research Android App free Download V2.0.3

Alkausar Herbal Research Android App free Download V2.0.3

Domin samun bayanai kai tsaye daga shafinmu ta blogger Alkausar Herbal Research

Wannan Manhajar zata baka dama cikin sauki ka ziyarci shafinmu kai tsaye wanda a ciki muke kawo wa jama'a bayanai da suka shafi Magungunan Gargajiya,Magunguna bisa koyarwar addinin Musulunci da kuma addu'o'i Mujarabai da Harshen Hausa.

Wannan Manhajar zata taimaka wa jama'a matuƙa wajen sauƙaƙa wajen basu damar ziyartan shafinmu ta blogger. Domin ta wannan Manhajar za su shiga wannan shafi mai albarka, kuma idan sun shiga wannan Manhajar za su rinƙa samun bayanai a wannan shafin mai farin jini wanda ke taimaka ma dimbin al'umma masu jin harshen Hausa a faɗin duniya.

Bugu da ƙari wannan Manhajar zata bada gudummawa tare wayar da akan al'ummar Hausawa masu amfani da magungunan gargajiya da kuma magungunan Musulunci yadda za su yi amfani da magungunan mu na gida ba tare da wata cutarwa ba.

Download and Install this App (18MB)

Install from Google Play 

Category

Education App 

Developer

ushibawiyyu initiative

Last Update

19 September, 2025

Version Requirement

Minimum 5.0+

Application Version

2.0.3

Application Size

18MB

0 Comment about the Post: