Tsoron Allah madaukakin sarki abu ne da ake son kowane musulmi ya kasance yana da shi a cikin zuciyarsa domin samun kusanci da yardarsa.
A cikin wannan mukalar mun kawo maku alamomin da ake gane mutum mai tsoron Allah kamar yadda ANNABI MUHAMMAD Sallallahu Alaihiwasallam ya sanar a hadisi Wanda Shieikh imam Junaidu Bauchi ya gabatar a cikin karantunsa.
1- Gaskiyar magana
2- Cika Alkawari
3- Sada Zumunta
4- Tausayin Raunana
5- Karanta Alfahari da takama
6- Watsa Aikin Alkairi
7- Tawali'u (Rashin takama da Alfahari)
8- Kyawawan dabi'a.
Latsa wannan bidiyon domin Sauraron jawabin daga bakin Shieikh Imam Junaidu Bauchi.
0 comments: