A cikin wannan shafin zaku samu karatun malam ibrahim mai ashafa Wanda yake gabatarwa game da halayen Shugaban Halitta ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) doomin amfanin Al'ummar musulmi musamman masu hausawa.
Mal ibrahim Mai ashafa ya shahara ne wajen wa'azi da ya shafi nuna matsayi da halayen Shugaban Halitta ANNABI MUHAMMAD Sallallahu Alaihiwallam da Kuma yadda kowane musulmi ya kamata su kiyaye wajen kare Janibinsa.
0 comments: