Tuesday, August 12, 2025

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI Android App free download V1.0

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI Android App free download V1.0

Fassara Littafin Kawa:idi, Littafin Tauhidi, wato Kadaita Allah.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

Download and Install this App (2MB)


Category

Lifestyle App 

Developer

ABUBAKAR SADIK SALIHU

Last Update

12 August, 2025

Version Requirement

Minimum 3.0+

Application Version

1.0

Application Size

2MB


SHARE THIS

Author:

I am a personal blogger by experience, interesting in creativity, learning new things and sharing Islamic contents for the benefit of Muslim ummah.

0 comments: