Monday, July 28, 2025

Sheikh Jafar Kitabut-tauhid Android App free download

Sheikh Jafar Kitabut-tauhid Android App free download


Listen to Sheikh Jafar Kitabut-tauhid online

Jafar Kitabut-tauhid app ne dake kunshe da karatun malam jafar adam shahararren marigayin malaminnan na kano Allah ya gafarta masa. Karatun wannan littafi yana kunshe da bayani ta yanda mutum zai gyara tauhidinsa da yanda zai gujewa shirka bayyananniya da boyayyiya. Idan kaji dadin apps dinnan kayi sharing ga abokanka pls. Idan kana da bukatar wadansu apps na malam jafr kamar JAFAR MAHMUD ADAM 40 HADITH_1

UMDATUL AHKAM JAFAR ADAM ka rubuta sunansu kamar yanda na rubutasu. 

idan kana bukatar wasu apps da ka/ki so zaka iya turomin ta mail dina ko kuma ka rubuta a comment ko kuma kana da wani suggestion ko gyara duk muna maraba dakai. 

kada kamanta kayi sharing din apps dinnan zuwa ga abokanka suyi download suma.

Mungode Allah kuma ya jikan malam sheik jafar.

Download and Install this App (2.4MB)

Install from Google Play 

Category

Music and Audio App 

Developer

MaleekKZR

Last Update

29 July, 2025

Version Requirement

Minimum 5.0+

Application Version

1.0

Application Size

2.4MB



SHARE THIS

Author:

I am a personal blogger by experience, interesting in creativity, learning new things and sharing Islamic contents for the benefit of Muslim ummah.

0 comments: