Wannan wa'azi ne da shahararren malamin Annadin musulunci Mal yakuba Ismail ya gudanar daga cikin suratul Yusuf wacce ta kunshi Tarihin Annabi Yusuf AS a cikinta.
Zamu ji yadda Annabi Yusuf yayi mafarkin taurari da wata sun yi mashi sujjada da lokacin da ya sanar da mahaifinsa Annabin Allah Annabi Yaquba (AS) inda ya gargade shi da cewa kada ya kuskura ya sanar da 'yan uwansa labarin wannan mafarkin da yayi.
Domin sauko da cikakken wannan tafsirin cikin wayarka latsa alamar Download dake kasa.👇🏼
0 comments: