Thursday, December 5, 2024

Fassarar laqad jaakum da Hausa

Fassarar laqad jaakum da Hausa


"Lalle ne, hakika, wani Manzo daga gare ku, ya zo  muku. 

Yana damuwa idan kuka sami wani rauni ko wahala. 
Yana damuwa da ku (ku shiryu, ku tuba zuwa ga Allah, kuma ku nemi ya gafarta muku, Ya gafarta muku zunubanku, domin dacewa da shiga Aljanna sannan ku tsira daga azabar wuta), ga muminai (Annabi SAW) mai tausayi ne da da'a da kuma nuna jin kai".

لَقَدْ جَاءَكُمْ رَسُولٌ مِنْ أَنْفُسِكُمْ عَزِيزٌ عَلَيْهِ مَا عَنِتُّمْ حَرِيصٌ عَلَيْكُمْ بِالْمُؤْمِنِينَ رَءُوفٌ رَحِيمٌ 

Verily, there has come unto you a Messenger (Muhammad SAW) from amongst yourselves (i.e. whom you know well). 
It grieves him that you should receive any injury or difficulty. 

He (Muhammad SAW) is anxious over you (to be rightly guided, to repent to Allah, and beg Him to pardon and forgive your sins, in order that you may enter Paradise and be saved from the punishment of the Hell-fire), for the believers (he SAW is) full of pity, kind, and merciful.  (At-Tawbah 9:128)

SHARE THIS

Author:

I am a personal blogger by experience, interesting in creativity, learning new things and sharing Islamic contents for the benefit of Muslim ummah.

0 comments: