Thursday, December 12, 2024

Addu'ar samun ciniki a kasuwanci

Addu'ar samun ciniki a kasuwanci

Addu'ar samun sa'a a kasuwanci addu' a ce da Yan kasuwa Ke yi domin neman samun kasuwa a sana'arsu a duk lokacin da suka fito domin gudanar da kasuwancinsu.

Don haka idan Mai Sana'a ya fito kasuwancinsa a lokacin da zai bude shago, ko wurin kasuwanci sai ya karanta wannan Addu'ar domin neman Falalar Allah ya bashi sa'a a sana'arshi.

ALLAAHUMMA INNEE AS-ALUKA MIN KHAYRIHAA WA KHAYRI AHLIHAA WA A-O'OD'U BIKA MIN SHARRIHAAWA SHAARI AHLIHAA.

Article Translation in English Language.

The prayer for good luck in business is a prayer that traders make to seek good luck in their business every time they go out to run their business. 

Therefore, when a businessman starts his business when he is going to open a shop, or a place of business, he should read this prayer to seek God's favor and give him luck in his business. 

ALLAHUMMA INNEE AS-ALUKA MIN KHAYRIHAA WA KHAYRI AHLIHAA WA A-O'OD'U BIKA MIN SHARIHAAWA SHAARI AHLIHAA.

SHARE THIS

Author:

I am a personal blogger by experience, interesting in creativity, learning new things and sharing Islamic contents for the benefit of Muslim ummah.

0 comments: