Sunday, November 24, 2024

Addu ar biyan bashi da gaggawa

  

Addu ar biyan bashi da gaggawa

Idan mutum ya samu Kansa a cikin damuwa na yadda zaiyi ya biya bashin da ake binsa to ga Addu'an da zaiyi domin samun waraka inshaAllah.

Manzon ALLAH (s.a.w) yace duk mutumin da akebi bashi

kuma bashi da hanyar dazai samu yabiya ya dinga yawaita

karanta wannan addu'ar

Article Translation in English Language.

If a person finds himself in the trouble and deep concern of how to pay the debt that is owed to him, then here is the dua that he should recite for way out, God willing. 

The Messenger of God (s.a.w) said that every person who is in debt and he has no way to pay, he should have keep reading this supplication.

 “ اللَّهُمَّ اكْفِنِي بِحَلاَلِكَ عَنْ حَرَامِكَ وَأَغْنِنِي بِفَضْلِكَ عَمَّنْ سِوَاكَ”

"Allahumakfinee bihalaalika ‘an haraamika wa aghninee bifadhlika ‘amman siwaak"

Fassara

"Ya ALLAH ka wadatar dani da abin daka halatta ka kare ni daga barina bin daka haranta, kuma ka wadatar dani da falalarka ga barin waninka".

Ya ALLAH kabuda mana karufa mana asiri duniya da lahira. ka bamu Ikon biyan dukkan bashin da ake bin mu da hannunmu.

Allah kasa mu dace


SHARE THIS

Author:

I am a personal blogger by experience, interesting in creativity, learning new things and sharing Islamic contents for the benefit of Muslim ummah.

0 comments: