Showing posts with label Tarihin. Show all posts
Showing posts with label Tarihin. Show all posts

Thursday, May 30, 2024

Shekara nawa annabi yayi a madina?

Shekara nawa annabi yayi a madina?

 

shekara nawa annabi yayi a madina?

Manzon Allah tsira da amincin Allah su Kara tabbata a gare shi ya rayu a Garin Madina na tsawon shekaru 10 bayan yayi hijra daga Garin makka Yana da shekaru 53 a duniya.

Dalilin komawansa zuwa Madina shine bin umurnin Allah madaukakin sarki da ya umurce shi da barin garin saboda kyama da tsangwama da Kafiran makka suke yin mashi tun bayan bayyanar Annabtansa a lokacin yana da shekaru 40.


Article Translation in English Language.

The Messenger of God, peace and blessings of God be upon him, lived in Medina for 10 years after migrating from Makkah when He was 53 years old.

The reason for his migration to Madinah was to follow the command of God Almighty who ordered him to leave the city because of the hatred and harassment that the Meccan infidels have been doing to him since the appearance of his Prophethood when he was 40 years old.

Monday, October 2, 2023

Tarihin Bilal ibn Rabah (Sahabin Manzon Allah)

Tarihin Bilal ibn Rabah (Sahabin Manzon Allah)

Tarihin Bilal ibn Rabah (Sahabin Manzon Allah)

Bilal ibn Rabah al-Habashi ya kasance sahabi ga Annabi Muhammad (S.A.W) don haka yana daya daga cikin na farko-farkon wadanda suka musulunta lokacin da Annabi Muhammad (S.A.W) ya fara Kira ga musulunci. 
Shi ne kuma mu'azin (mai kiran sallah) na farko a addinin musulmi. Bilal shine mutum na farko da aka sani dan asalin Afirka da ya fara zama musulmi.

Article Translation in English Language.

Bilal ibn Rabah al-Habashi was a companion of the Prophet Muhammad (S.A.W) so he was one of the first to convert to Islam when the Prophet Muhammad (S.A.W) began to call to Islam. 
He was also the first muezzin (caller to prayer) in the Muslim religion. Bilal was the first known person of African descent to become a Muslim.