Tuesday, July 29, 2025

Tawakkali da Dogaro ga Allah shine mafita a rayuwar mumini

Tawakkali da Dogaro ga Allah shine mafita a rayuwar mumini

Annabi (SAW) yana cewa: Da zakuyi TAWAKKALI ga Allah cikakken tawakkali, da an AZURTAKU kamar yadda ake AZURTA TSUNTSU, Domin yana sammako da YUNWA kuma ya dawo a cikin koshi. (Tirmidhi).

A cikin wannan bidiyon Maulana Sheikh Sharif ibrahim Saleh Alhussaini RA ya baiyana Tawakkali a matsayin yin Imani da cewa Allah ne kadai Mai yin komi na rayuwa ta hanyar Mika wuya ga dukkanin bukatunka a gare shi.

Allah madaukakin sarki ya bamu ikon yin Tawakkali a gare shi don matsayin Shugaban halitta (S.W.A).



0 Comment about the Post: