Tuesday, July 29, 2025

Shin ya halatta ayi kasaru a kajeruwan tafiya?

Shin ya halatta ayi kasaru a kajeruwan tafiya?

Kasaru dai sallah ce da ake yi raka'a biyu a maimakon Sallar azuhur da la'asar ga matafiyin da yayi tafiyar da takai tsayon mil 48 kamar yadda aka shar'anta a mazhabar malikiya.

Saboda haka bai halatta musulmi yayi Sallar kasaru ba matakar tafiyar da yayi bata Kai tsawon mil 48 ba.

Latsa wannan bidiyon domin ka Karanta cikakken bayani daga bakin sheikh Tijjani khalifa Zaria game da hukuncin yin kasaru.





SHARE THIS

Author:

I am a personal blogger by experience, interesting in creativity, learning new things and sharing Islamic contents for the benefit of Muslim ummah.

0 comments: