Taƙaitaccan bayanin ma'anar kalmar
- إن الحكم إلآ لله
- الدًِين والتديًُن.
Tare da Prof. Ibrahim Ahmad Makari (H), Cheif Imam national mosque Abuja.
A cikin wannan Takaitaccen bayani Shehun malamin yayi bayani game da wannan kalma wacce ke nufin "babu Mai hukunci sai Allah madaukakin sarki".
Inda yace da yawan Al'umma sun bata ta dalilin wannan kalmar.
WalLahu Ta'ala A'alam
Latsa wannan bidiyon dake kasa domin sauraron Cikakken bayanin.
_1.jpeg)