Thursday, October 9, 2025

Malam Jafar Kitab Tauhid MP3 Android App free Download V1.0.0

Malam Jafar Kitab Tauhid MP3 Android App free Download V1.0.0

Tafseer din Littafin Kitabut Tauhid Sheikh Jafar Mahmud Adam. Kitabut tauhid mp3

Assalamu alaikum,

sheikh jafar kitabut tauhid
Wannan App ne domin sauraren karatun tafseer din Kitab Tauhid tare da Sheikh Ja'afar Mahmud Adam. Tafsirin kitabut tauhid Sheikh jafar mp3 offline yana aiki ba tare da intanet ba.

Akwai karatuttukan malam Jafar da yawa cikin wannan store din. Domin samun karatuttukan a kowanne lokaci yi kamar haka:

Shigo cikin play store ka rubuta kareemtkb.

zaka samu tafseer masu tarin yawa na sheikh jafar mahmud adam.

Wannan Tafseer na Kitab Tauhid Kashi Uku ne, wannan shine kashi na farko. Duba cikin play store domin samun sauran karatuttukan na Kitab Tauhid.

__________________________________________________________

Assalamu alaikum,

This app brings you Hausa Islamic Tafseer of the Book Kitab Tauhid by Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

This is part 1 of the Kitab Tauhed. To get the others typein kareemtkb into google search bar and hit enter or go.

For more islamic Apps check kareemtkb on google or google play store.

Thank you very much for checking Kitab Tauhed by malam jafar mahmud Adam.

May the soul of malam jaafar mahmud rest in peace ameen ameen.

Download and Install this App (67MB)

Install from Google Play 

Category

Music and Audio App 

Developer

KareemTKB

Last Update

09 October, 2025

Version Requirement

Minimum 5.0+

Application Version

1.0.0

Application Size

67MB


SHARE THIS

Author:

I am a personal blogger by experience, interesting in creativity, learning new things and sharing Islamic contents for the benefit of Muslim ummah.

0 comments: