Wannan application ne wanda yake dauke da Tarihin Annabi Adam zuwa Annabi Musa.
Assalamu Alaikum Warahmatullah
Wannan application ne wanda yake dauke da karatun Taskar Tarihi ta fuskar Zamani (Tun daga Halittar Annabi Adam har izuwa Annabi Musa) wanda Dr. Nasir Tijjani Kankarofi ya gabatar.
Ayi sauraro Lafiya.
Download and Install this App 36MB)
Install from Google Play
Category | Music and Audio App |
Developer | MESVARH™ |
Last Update | 06 September, 2025 |
Version Requirement | Minimum 7.0+ |
Application Version | 2.0 |
Application Size | 36MB |