Manzon Allah (S.A.W) Ya auri Mata guda goma sha biyu ne a lokacin rayuwarshi, guda uku daga cikinsu sun riga shi rasuwa, Shi kuma yayi wafati yabar guda tara, sunayensu sune kamar haka:
Article Translation in English Language.
The Messenger of God (S.A.W) married eleven wives during his lifetime, two of them preceded him in death, and he passed away with nine wives, their names are as follows:
1- Khadijah bint khuwailid.
2- Saudat bint zam'ata.
3- Aisha bint Abibakar
4- Hafsat bint Umar.
5- Zainab bin khuzaimah.
6- Ummu Salmah.
7- Zainab bint jahshin.
8- Juwairiyya bint Al-haris.
9- Ummu habibah.
10- Safiyyah bint huyay.
11- Maimunah bint Al-haris.
12 - Mariyyah al-Qibṭiyyah
"Allah ya kara musu yarda baki daya.
0 comments: